Murtala Muhammad DG Alaramma Awareness Forum Shine Mutumin Da Yanzu Alummar Katsina Suke Amfana Yanda Kasan Gomnatin Tarayya.

Murtala Muhammad Rumah Shine Mutum Da Yake Hidimta Ma Talaka Yake Masa Dawaini Da Da Yi Masa Tallafi Akan Dukkan Matsalolin Su.
Yakan Taimaka Ma Marayu.
 Kayan Sawa, Abinci Harma Da Yan Kudade.
Yakan Bama Mata Da Maza Masu Kananan Sana'o'i Jari.
Yakan Bama Talakawa Wa'anda Ma Ba Marayu Ba Tallafi Na Abinci Da Sauran Abin Da Yasauwaka

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

GENERAL OVERSIGHT OF DEVELOPMENTAL PROJECTS BY OUR HON. MEMBER (HON. SALISU IRO ISANSI) MEMBER REPRESENTING KATSANA LOCAL GOVERNMENT FEDERAL CONSTITUENCY.

MAFI CANCANTA DA YABAWA ACIKIN YAN MAJALISSU HON. DANLAMI KURFI DOMIN YAYI KYAKKYAWAN TALLAFI WANDA ZAI INGANTA LAFIYAR AL UMMAR YANKINSA TA HANYAR RABA MASU MAGUNGUNA KYAUTA NA TSABAR KUDI HAR NAIRA 5,668,122.10

KATSINA GOVT SET TO ESTABLISHED UMYUK AGRIC FACULTY IN MALUMFASHI.