Posts

Showing posts from January, 2019

Murtala Muhammad DG Alaramma Awareness Forum Shine Mutumin Da Yanzu Alummar Katsina Suke Amfana Yanda Kasan Gomnatin Tarayya.

Image
Murtala Muhammad Rumah Shine Mutum Da Yake Hidimta Ma Talaka Yake Masa Dawaini Da Da Yi Masa Tallafi Akan Dukkan Matsalolin Su. Yakan Taimaka Ma Marayu.  Kayan Sawa, Abinci Harma Da Yan Kudade. Yakan Bama Mata Da Maza Masu Kananan Sana'o'i Jari. Yakan Bama Talakawa Wa'anda Ma Ba Marayu Ba Tallafi Na Abinci Da Sauran Abin Da Yasauwaka