Samar Wa Matasa Aikin Yi Da Bawa Al'umma Jari Danyin Sana,a Na Daya Daga Cikin Manyan Kudirin Hon. Danlami Muhammad Kurfi.

Hon. Danlami Muhammad Kurfi Dan Majalissa Mai Wakiltar Dutsinma/Kurfi ko tantama babu yana nuna kishi da kulawa Ga Al'ummar da yake wakilta A kujerar sa ta Dan Majalissar Tarayyar Abuja.

Agaskiya Al'ummar Dutsinma/Kurfi Sun more wakilci Kuma ya kamata su maida Alkhairi da Alkhairi Domin Danlami Kurfi yana Son cigaban Al'ummar sa kuma a shirye yake da ya kawoma Mutanen Dutsinma/Kurfi duk wani abin da zai inganta Rayuwar su
ya bawa Mutane da Dama Aikinyi Wanda sukayi ilimin zamani dama Wanda basuyi ba San nan yabawa mata Jari dan yin Sana'a domin su samu dogaro da kai.

Daga cikin Bayanin Hon. Danlami Kurfi,

Nasan irin Matsalolin da Matasa da Dattijan mu suke fama da Dashi Hakan yasanya nake jajircewa wajen Samawa Matasa Aikin yi Sannan kuma nake bama Datijjan mu Jari Don suyi Sana'a domin babu wani taimako da zakai ma mutum Wanda ya wuce ka Samar masa Da Aikin yi ko sana'a domin ta wannan Hanya ne zai iya taimakon kansa harma da Sauran Al'umma kuma insha Allahu Zamu cigaba da yin Bakin kokarin mu.

Comments

Popular posts from this blog

GENERAL OVERSIGHT OF DEVELOPMENTAL PROJECTS BY OUR HON. MEMBER (HON. SALISU IRO ISANSI) MEMBER REPRESENTING KATSANA LOCAL GOVERNMENT FEDERAL CONSTITUENCY.

MAFI CANCANTA DA YABAWA ACIKIN YAN MAJALISSU HON. DANLAMI KURFI DOMIN YAYI KYAKKYAWAN TALLAFI WANDA ZAI INGANTA LAFIYAR AL UMMAR YANKINSA TA HANYAR RABA MASU MAGUNGUNA KYAUTA NA TSABAR KUDI HAR NAIRA 5,668,122.10

KATSINA GOVT SET TO ESTABLISHED UMYUK AGRIC FACULTY IN MALUMFASHI.