Posts

Showing posts from March, 2018

Samar Wa Matasa Aikin Yi Da Bawa Al'umma Jari Danyin Sana,a Na Daya Daga Cikin Manyan Kudirin Hon. Danlami Muhammad Kurfi.

Image
Hon. Danlami Muhammad Kurfi Dan Majalissa Mai Wakiltar Dutsinma/Kurfi ko tantama babu yana nuna kishi da kulawa Ga Al'ummar da yake wakilta A kujerar sa ta Dan Majalissar Tarayyar Abuja. Agaskiya Al'ummar Dutsinma/Kurfi Sun more wakilci Kuma ya kamata su maida Alkhairi da Alkhairi Domin Danlami Kurfi yana Son cigaban Al'ummar sa kuma a shirye yake da ya kawoma Mutanen Dutsinma/Kurfi duk wani abin da zai inganta Rayuwar su ya bawa Mutane da Dama Aikinyi Wanda sukayi ilimin zamani dama Wanda basuyi ba San nan yabawa mata Jari dan yin Sana'a domin su samu dogaro da kai. Daga cikin Bayanin Hon. Danlami Kurfi, Nasan irin Matsalolin da Matasa da Dattijan mu suke fama da Dashi Hakan yasanya nake jajircewa wajen Samawa Matasa Aikin yi Sannan kuma nake bama Datijjan mu Jari Don suyi Sana'a domin babu wani taimako da zakai ma mutum Wanda ya wuce ka Samar masa Da Aikin yi ko sana'a domin ta wannan Hanya ne zai iya taimakon kansa harma da Sauran Al'umma kuma in

48 Areas Borehole Maintenance Undergoes By The Sponsor Of Hon. Danlami Muhammad Kurfi

Image
The member representing Dutsinma/Kurfi Hon Danlami Muhammad Kurfi looks over the problem of watar Scarcity in some Areas of his Constituency And that be the reason for the 48 Boreholes Maintenance were Now any one of the Borehole is working successful. The Areas includes, 1 Dabawa Makabarta 2 Dabawa Gabas 3 Darawa k\Gabas 4 Badole Dtm 5 Fasada Masallaci 6 Fasada Gabas 7 Shagari lowcost Dtm 8 Kurechi 1 9 Kurechi 2 10 Sabon Garn Safana 11 Kudewa pr. Sch. 12 Kudewa Motorized 14 Birchi Islamiya 15 Birchi Masallaci 16 Birchi K\Gabas 17 Lambo Masallaci 18 Tamu famfon Kudu 19 Tamu famfon Gabas 20 Yammarke Barkiya gabacin gari. 21 Kumare kofar gidan M\unguwa 22 Barkiya 23 Chediya 24 Kofar arewa cikin Islamiya Kurfi 25 Kofar arewa cikin lungu yammacin Islamiya 26 Maimani pr. Sch. Gonar Maradi Kurfi 27 Kofar Yamma pr. Sch Kurfi 28 Yakasai G\Mai'unguwa 29 Yakasai Gidan Yellow 30 Kandahar Kurfi. 31 Geza Kurfi B    etc.