WATA SABUWA; WANI JAMI'IN HUKUMAR JAMB YA DORA LAIFIN BACEWAR MILYAN 23 AKAN KONEWAR MOTAR SA.

Baya ga ana cikin binciken kudin da aka ta alaka da cewa macijiya ta cinye har naira milyan 36.na kudaden cinikin katin jarrabawar shiga jami'a, wani jami'in hukumar mai suna Tanko ya kuma yi ikirarin cewa wuta ta murkushe katin jarrabawar har na milyan 23 a lokacin da motarsa ta kone.

Mista Tanko ya yi wannan ikirarin ne a lokacin da Shugaban Hukumar, Ishaq Oloyede tare da sauran manyan jami'an hukumar ke ci gaba da gudanar da bincike kan yadda makudan kudade na cinikin katin jarrabawar suka yi layar zana a wasu ofisoshin hukumar na jihohi.

Comments

Popular posts from this blog

GENERAL OVERSIGHT OF DEVELOPMENTAL PROJECTS BY OUR HON. MEMBER (HON. SALISU IRO ISANSI) MEMBER REPRESENTING KATSANA LOCAL GOVERNMENT FEDERAL CONSTITUENCY.

MAFI CANCANTA DA YABAWA ACIKIN YAN MAJALISSU HON. DANLAMI KURFI DOMIN YAYI KYAKKYAWAN TALLAFI WANDA ZAI INGANTA LAFIYAR AL UMMAR YANKINSA TA HANYAR RABA MASU MAGUNGUNA KYAUTA NA TSABAR KUDI HAR NAIRA 5,668,122.10

KATSINA GOVT SET TO ESTABLISHED UMYUK AGRIC FACULTY IN MALUMFASHI.