WATA MIYAR SAI A MAKWABTA

Tulin Kayan Da Wani Sanata Daga Jihar Oyo, Sanata Abdulfatah Buhari Ya Baiwa Jama'ar Yankinsa Gudummawa

Ko sanatocin mu na Arewa da sauran 'yan siyasar mu, sun yi irin wannan taimakon ga al'ummar su da su ka zabe su suka yi sanadiyar zuwan su a majalisu?

Daga Mukhtar Haliru Tambuwal Sokoto.

Comments

Popular posts from this blog

GENERAL OVERSIGHT OF DEVELOPMENTAL PROJECTS BY OUR HON. MEMBER (HON. SALISU IRO ISANSI) MEMBER REPRESENTING KATSANA LOCAL GOVERNMENT FEDERAL CONSTITUENCY.

MAFI CANCANTA DA YABAWA ACIKIN YAN MAJALISSU HON. DANLAMI KURFI DOMIN YAYI KYAKKYAWAN TALLAFI WANDA ZAI INGANTA LAFIYAR AL UMMAR YANKINSA TA HANYAR RABA MASU MAGUNGUNA KYAUTA NA TSABAR KUDI HAR NAIRA 5,668,122.10

KATSINA GOVT SET TO ESTABLISHED UMYUK AGRIC FACULTY IN MALUMFASHI.