MAI FADA DA CIKAWA HON. DANLAMI MUHAMMAD KURFI. LOKACI YA DAWO KAMAR YANDA AKA SABA WAJEN RABON MAGANIN MASU FAMA DA CIWON SICKLER AKOWANE WATA A BABBAN ASIBITIN DAKE DUTSAMMA.

Yau 07/02/2018, Rabon magani da aka sabayi  a babban Asibitin Dutsamma Wanda Maigirma Hon. Danlami Muhammad Kurfi  dan majalissa mai
wakiltar Dutsamma/Kurfi yasa akeyi a kowane wata dan
tallafawa Al ummar da yake wakillta wajen tabbatar da lafiyar su.

Rabon maganin ya hada da yankuna daban daban irin su
Dutsinma,
Kurfi, Safana, Danmusa, Kankara.

A Gaskiya Dutsamma/Kurfi sun dace wakilci domin kullin
tunanin sa tayaya zai magance matsalar Al ummar sa. Da
ace kowane wakili yana koyi da irin halin Danlami
Muhammad Kurfi da kau kasar Nigeria taci gaba ta fanni
daban daban.

Shawarar Dan majalissar ga Al ummar da yake wakilta,

Dan Allah Ku kula sosai wajen amfani da magungun nan don
samun cikakkar lafiya atare daku Saboda bani da burin da
ya wuce na ganku cikin koshin lafiya dan lafiya itace jagaba
ga rayuwar dan Adam.

Comments

Popular posts from this blog

GENERAL OVERSIGHT OF DEVELOPMENTAL PROJECTS BY OUR HON. MEMBER (HON. SALISU IRO ISANSI) MEMBER REPRESENTING KATSANA LOCAL GOVERNMENT FEDERAL CONSTITUENCY.

MAFI CANCANTA DA YABAWA ACIKIN YAN MAJALISSU HON. DANLAMI KURFI DOMIN YAYI KYAKKYAWAN TALLAFI WANDA ZAI INGANTA LAFIYAR AL UMMAR YANKINSA TA HANYAR RABA MASU MAGUNGUNA KYAUTA NA TSABAR KUDI HAR NAIRA 5,668,122.10

KATSINA GOVT SET TO ESTABLISHED UMYUK AGRIC FACULTY IN MALUMFASHI.