MAFI CANCANTA DA YABAWA ACIKIN YAN MAJALISSU HON. DANLAMI KURFI DOMIN YAYI KYAKKYAWAN TALLAFI WANDA ZAI INGANTA LAFIYAR AL UMMAR YANKINSA TA HANYAR RABA MASU MAGUNGUNA KYAUTA NA TSABAR KUDI HAR NAIRA 5,668,122.10

A yau ne 05/02/18, Dan majalissar Tarayya mai wakiltar Dutsamma/Kurfi, Hon.Danlami Muhammad kurfi ya tura wikilansa a wajen taron kaddamar da magungunan da ya siyo na sama da Naira Miliyan biyar don tallafawa ga Al ummar da yake wakilta na mazabarsa wajen inganta lafiyar Al ummar yankin.
Magungunan sun hada kala daban daban na ciwukan da ake fama dasu irin su masassaru da sauran su duba da kasancewar Al ummar cikin bukatar wannan tallafi.

Kadan daga bayanin dan majalissar tarayyar,

Mun shirya shirye shirye na musamman Domin inganta lafiyar mazabata ta Dutsin-Ma Da
Kurfi dake Jahar katsina Domin Agazawa Gwamnati Wajen
Cimma Manufarta tare da taimakama Marassa lapia daga
kowace irin cututtuka Daban Daban da Muke Fama Dasu.



Comments

Popular posts from this blog

GENERAL OVERSIGHT OF DEVELOPMENTAL PROJECTS BY OUR HON. MEMBER (HON. SALISU IRO ISANSI) MEMBER REPRESENTING KATSANA LOCAL GOVERNMENT FEDERAL CONSTITUENCY.

KATSINA GOVT SET TO ESTABLISHED UMYUK AGRIC FACULTY IN MALUMFASHI.