KUNGIYAR ABBATUWA NETWORK TANA KIRA GA ALUMMAR YANKINTA DA NA JAHA BAKI DAYA DA SU GAGGAUTA SABINTA KATIN ZABEN SU SABODA CIGABA MAI DAUREWA.
Kungiyar ta kara da cewa dole sai da katin zabe ne zaka iya zabar shugaban da ya dace Wanda xai kawo cigaba ya kuma Gina Alumma baki daya.
Comments
Post a Comment