GORON ALBISHIR DAGA DAN MAJALISSA MAI ZIMMAR TAIMAKAWA AL UMMAR YANKIN SA ACEWAR SA. DOMIN INGANTA LAFIYAR AL'UMMA MUN WARE N5,668,122.10 MILYAN NAIRA


Hon Danlami Kurfi MHR
Alhamdulillah A kokarinmu na taimakama Al'ummar mu ta
fanin lapia, wanda yana daya daga cikin muhimman abubuwa
da Al'ummar mu ke bukata, Mun shirya shirye shirye na
musamman Domin inganta lapiar mazabata ta Dutsin-Ma Da
Kurfi dake Jahar katsina Domin Agazawa Gwamnati Wajen
Cimma Manufarta tare da taimakama Marassa lapia daga
kowace irin cututtuka Daban Daban da Muke Fama Dasu.
Ganin Haka Shine Muka ware Sama Da N5.66 Milyan Naira
Domin mu tanaji Magunguna iri daban daban Ga marassa
lafiya su Amfana dashi.
Insha Allahu Za'a gabatar da Wadannan Magungunan Ga
Primary Health Care (PHC) dake Kurfi da Dutsin-Ma A Ranar
Litinin Mai zuwa 05th February 2017.
Allah ya kara Bamu ikon Cigaba da Kyautatama Al'ummar Mu
Ameen.
Nagode
Hon. Danlami Kurfi Member House Of Representatives Dutsin-
Ma/Kurfi Federal Consitituency And Deputy Chairman House
Committee On Petroleum Downstream Sector.

Comments

Popular posts from this blog

GENERAL OVERSIGHT OF DEVELOPMENTAL PROJECTS BY OUR HON. MEMBER (HON. SALISU IRO ISANSI) MEMBER REPRESENTING KATSANA LOCAL GOVERNMENT FEDERAL CONSTITUENCY.

MAFI CANCANTA DA YABAWA ACIKIN YAN MAJALISSU HON. DANLAMI KURFI DOMIN YAYI KYAKKYAWAN TALLAFI WANDA ZAI INGANTA LAFIYAR AL UMMAR YANKINSA TA HANYAR RABA MASU MAGUNGUNA KYAUTA NA TSABAR KUDI HAR NAIRA 5,668,122.10

KATSINA GOVT SET TO ESTABLISHED UMYUK AGRIC FACULTY IN MALUMFASHI.