HON. DANLAMI MUHAMMAD KURFI SHINE WANDA YAFI DACEWA YA CIGABA DA KASANCEWA DANMAJAILSSAR DUTSINMA/KURFI BISA CHANCHANTAR SA DA IRIN AIYUKAN ALKHAIRIN SA GA AL UMMAR MAZABAR SA.
Hon. Danlami Muhammad Kurfi shine Wanda yafi chanchanta da ya cigaba da kasancewa a matsayin dan majalissa mai wakiltar Dutsinma/Kurfi idan akayi duba da irin aiyukan Alkhairan sa Wanda suka hada iri iri kamar inganta lafiyar Al ummar sa, inganta ilimin Al ummar sa, yin tallafi Wanda zai sama masu dogaro da kai da kuma tabbatar masu da cikakken hanyar samun dogaro da kai ga Wanda suka samu yin ilmin zamani harma Wanda basu samu yiba, ya raba offers ga wanda suka yi karatu zamani sannan ya bada tallafi ga Wanda basuyi karatun zamani ba. Bugu da kari ya Hon. Danlami Muhammad Kurfi ya bada dama ga Al ummar sa dasu ringa bashi shawarwari sannan yace ashirye yake da yayi aiki da duk wata shawara tasu in hardai zata kawo cigaba. Sannan dan majalissar yana fidda lokuttatan da yake Shiga cikin Al ummar sa domin ganin irin matsololin da suke fuskanta dan yin gyara ga matsalolin. Tabbas Al ummar Dutsinma/Kurfi su dace wakilci Wanda suka zama kamar sune sukafi kowa more roman damakwaradiy